Sunana ALAMIN TUKUR, amma anfi sanina da Coach Alamin
Ni digital marketer ne, Amazon Expert Kuma CpA Marketing Expert.
Na kasance a cikin digital world Shekaru 3 da suka wuce, a wannan shekarun da na dauka nayi kasuwanci da dama, kuma na samu alkairi, shiyasa na kawo maku daya daga cikin hanyar da nabi na samu kudi ni da dalibaina, wannan hanyar ita ake kira da AMAZON KDP.
Wato rubuta littafi, kayi publishing koda ka kasance kai ba MARUBUCI bane.